Wasu mafarauta sun harbe masu garkuwa da mutane guda biyu a karamar hukumar Okehi dake jihar Kogi.
Inda suka yi nasarar ceto mutane biyu da sukayi garkuwa dasu, kuma sun kashe sune da safiyar ranar lahadi.
Bayan da suka yi musayar wuta dasu kafin suka kashe guda suka jiwa dan ‘uwansa rauni wanda wa’adina ya cika akan hanyar zuwa asibiti.