fbpx
Thursday, June 8
Shadow

Mafi yawan ‘Almajiri’ ba ‘yan Najeriya bane>>Gwamna Ganduje

Mafi yawan daliban makarantar karatun Al-Qur’ani, wanda aka fi sani da ‘Almajiri’, wadanda ke yawo a titunan arewacin kasar, ba ‘yan Najeriya ba ne, in ji gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje a ranar Litinin.

 

Da yawa daga cikinsu baƙi ne daga Jamhuriyar Nijar, Chadi da Kamaru,” in ji Ganduje yayin da yake bayani a Wani taro na kwana 3 da Hukumar Kula da Ilimin Firamare ta Duniya (UBEC) ta shirya a Kano.

 

Ya kara dacewa binciken da muka gudanar, ya nuna cewa mafi yawan” Almajiri “da ke yawo a titunanmu sun fito ne daga Nijar, Chadi da arewacin Kamaru.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *