Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Bin Usman ya bayyana cewa, kalaman da Deborah ta fada akan Annabi Muhammad(SAW) ta yi muni sosai.
Yace ko dan tasha aka gayawa wannan maganar iya karshen cin mutunci kenan.
Yace amma sai Allah wadai ake da kashe ta amma ba’a Allah wadai da abinda ta aikata.
Kalli bidiyon yawabin malam anan