fbpx
Monday, June 27
Shadow

Maganar komawar Sadio Mane Barcelona na kara karfi

Tauraron dan wasan Liverpool, Sadio Mane na shirin komawa Barcelona da wasa.

 

Shahararren masanin kasuwar cinikin ‘yan kwallon kafa, Fabrizio Romano ya bayyana cewa, ana kan tattaunawa tsakanin Mane da Barcelona dan cimma matsaya.

Barcelona na da yakinin cewa, Mane zai amince da tayin da ta masa.

Leave a Reply

Your email address will not be published.