fbpx
Thursday, June 8
Shadow

Maganar kuna da tausai shiriritace>>Sanata Shehu Sani ya gayawa ‘yan Bindiga

Sanata Shehu sani daga jihar Kaduna ya bayyana cewa maganar ‘yan Bindiga suna da tausai saboda watan Ramadana shiriritane.

 

Sanata Sani ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta inda yace da suna da tausai da basu kai harin suka kashe mutane ba.

 

Yace babu ta yanda zasu zubar da jinin mutane su kuma yi garkuwa da mutane su kuma rika Amfani da sunan Allah da Watan Ramadana suna boyewa.

 

The video footage of Terrorists claiming kind gesture because of “Fasting month of Ramadan” is absolute rubbish. You can’t shed the blood of innocent people and kidnap hostages for ransom and use the name of Allah or Ramadan to colour your heinous atrocities.Godless!

Karanta wannan  Majalisar Dattijai ta amincewa Tinubu ya nada masu bashi shawara guda 20

 

‘Yan Bindigar dai sun bayyana cewa saboda shugaban BOA tsohone kuma ga watan Ramadana shiyasa suka sakeshi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *