Gwamnan Jihar Jigawa ya baiyana cewa asiri aka yi masa don kar ya yi wa Jihar Jigawa aiki. Gwamnan ya yi bayanin ne a jiya Asabar, inda ya ce magauta ne suka yi masa asiri don kar ya tabuka komai a jihar tasa.
Abin tambayar a nan shi ne, shin jam’iyyar adawa ce ta yi masa asirin ko kuma magautan cikin APC da suke rigima a jihar Jigawa?.
rariya.