fbpx
Thursday, March 4
Shadow

Magidanci dake zaune a gidan da matarsa ta gina ya kai karar matar saboda yayi aure ta ce ba zata zauna da kishiyar a gidan ba

Wani Magidanci a daya daga cikin Jihohin Arewacin Najeriya ya maka matarsa a Kotu inda yake neman kotun ta koreta daga gidan data gina da kudinta.

 

Dalilinsa shine saboda ya kara aure amma tace ba zata zauna da matar da ya aura ba. Alhalin itace da kudinta ta gina gidan da suke zaune. Ya bata zabin ko dai ta yadda ko kuma a raba auren.

 

Matar ta bashi zabin cewa zata bashi kudi su kama haya shi da amaryarsa, kasancewar bashi da aikin yi, itace ke rike da gidan, amma yaki amuncewa.

 

Wani me sunan Galadima Samaru ne ya bayar da labarin inda yace abokinsa alkali ya gaya masa. Alkalin dai ya daure mutumin har sai da ya janye karar kuma abin mamaki shine sun ci gaba da zama da matar.

 

Yace jin cewa bashibda aikin yi, wasu zasu tambayi shin ta yaya aka yi ya samu kudin aure? Yace matarce ta bashi labarin wasu kudi da ta samu a wajan aiki inda ta nemi ya bata shawarar yanda zata yi dasu, shine ya lallabata ya karbi kudin ya karo aire dasu.

“A Khadi just told me about one of the absurdities he has witnessed in his courtroom. A man came to him seeking the court to order his wife be ejected out of the house she built with her sweat. His reason? She doesn’t want to live with a co-wife in her own house.

“She even agreed to rent a flat for him, but the man wouldn’t have it, it was either she agrees to live with a co-wife or get divorced. When she refused, he came to the court.

“Get this, the man in question is jobless, everything he owns from the car he drives to the clothes he wears were bought by his wife.

“I know the question you’d be asking yourself now is how he wants to finance marrying another wife.

“His wife came to him last week telling him about the bonus she received from office, whether they’d save it or invest. It was then he got the glorious idea of marrying another wife.

“The woman actually agreed to finance the wedding but on the condition that he stays in another house with his new bride. It was the disagreement they had that led to him divorcing her and trying to eject Her from her own house.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *