fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Magidanci ya kashe abokinsa da suka shekara 25 tare saboda lalata da matarsa

Wani magidanci, a Carmarthenshire dake Wales ya dirkawa abokinsa da suka shekara 25 tare harsashi bayan da ya zargeshi da cin amanarsa.

 

Andrew Johns dan shekaru 52 ya shiryawa abokin nasa, Michael O’Leary me shekaru 55 tarko inda kuma ya fada.

Ya dauki wayar matarsa inda ya aikawa abokin nasa sakon cewa su hadu a wani waje, shi kuma abokin tunaninsa matar Andrew ce sai ya kama hanya, aikuwa yana zuwa sai yayi kacibis da Andrew dauke da bindiga kuma bai yi wata-wata ba ya dirka masa harsashi a fuska.

 

Nan Michael ya mutu kuma Andrew ya kona gawarsa. Saidai an kamashi an gurfanar dashi a kotu inda aka yanke masa hukuncin daurin rai da rai ko kuma shekaru 30.

 

Saidai matar Michael, Sian tace duk da zargin cin amarta tana son mijinta kuma suna kokarin gyara zaman aurensu ne kamin abokinsa ya kasheshi.

 

The widow of a man shot dead by his married lover’s husband said she still loves her ‘best friend, soulmate and world’ despite his affair as his killer is sentenced to life in prison.

Farmer Andrew Jones, 52, set a trap for Michael O’Leary, 55, in Carmarthenshire using a ‘secret’ mobile phone belonging to his cheating wife Rhianon, 51, and pretending to be her.

 

Mr O’Leary thought he was about to meet up with his lover at Cyncoed Farm in January but came face-to-face with her husband brandishing a .22 Colt rifle.

Jones shot his friend of 25 years in the face and used a digger to move his body before burning it on a funeral pyre of wooden pallets.

A judge at Swansea Crown Court today sentenced Jones to at least 30 years in prison for murder.

Former rugby player Mr O’Leary’s wife Sian described her husband as her ‘everything’ and declared she still loved him despite the affair.

She said his infidelity was just a ‘wobble’ and the couple were seeking marriage guidance from relationship-support charity Relate at the time.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.