fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Magoya Bayan Kulub Din Kano Pillars Sun Yi Wa Motar Katsina United Raga-raga Da Duwatsu

Magoya Bayan Kulub Din Kano Pillars Sun Yi Wa Motar Katsina United Raga-raga Da Duwatsu

Yadda Wasu Magoya Bayan Kungiyar Kwallon Kafar Kulub Din Kano Pillars Suka Barnata Motar Ƴan Kulub Din Kwallon Kafar Katsina United Bayan Kammala Wasan Da Aka Tashi Ba Wanda Ya Ci Kowa Watau (0-0) A Filin Wasa Na Sani Abatcha Da Ke Kano Yau Asabar.

Majiyar RARIYA Ta Nakalto Cewa Yan Wasan Kwallon Kafa Na Katsina United Sun Sha Da Kyar Da Kwace Masu Wayoyin Hannu.

Karanta wannan  Mutanen kauyukan dake kusa da inda aka kaiwa tawagar motocin shugaba Buhari hari sunce tawagar Buharin basu yi musayar wuta da 'yan Bindigar ba, ta kansu suka yi

Daga Jamilu Dabawa

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.