Dan wasan Manchester United, Harry Maguire zai bar kungiyar.
Maguire wanda shine kaftin din Manchester United ya amince ya bar kungiyar bayan kwashe shekaru a cikinta.
A shekarar 2019 ne dai Harry Maguire ya je kungiyar ta Manchester United akan farashin fan Miliyan €78.3.
Duk da Maguire na shirin barin Manchester United, har yanzu bai samu kungiyar da zata daukeshi ba.