fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Mahajjatan Najeriya sun koka kan lalataccen abinci da ake basu a kasa mai tsarki

Mahajjatan Najeriya sun koka cewa a daren jiya ba basu abinci ba cikin abincin da aka raba a Muna.

Inda suka ce a Muna da Medina ne wannan wannan abin ya faru kuma wasu abincin ma lalatattu ne.

Mahajjatan sun bayyanawa kungiyar dake lura da su ne hakan a kasa mai tsarki watau NAHCON a ziyarar data kai masu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.