fbpx
Monday, June 27
Shadow

Mahara sun kashe dan sanda sun kona masa mota a jihar Enugu

‘Yan bindiga sun kashe wani jami’in dan sanda a yau ranar juma’a a wurin da suke gudanar da aikin su na Igbawa-Ani dake karamar hukumar Nsukka jihar Enugu.

Wani mazaunin yankin, Ebere ne ya bayyanawa manema na Premium Times wannan labarin inda yace sunji karan bindiga amma sun kasa zuwa waje.

Sai daga bisani bayan maharan sun tsere suka garzaya wurin, kuma yace sun konawa jami’an motarsu wadda suke aiki da ita.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  "Dalilin dayasa muka ki sakin Dariye da Nyame duk da shugaba Buhari ya yaf masu laifukansu">>Gidan gyara hali

Leave a Reply

Your email address will not be published.