Mahukuntan kyautar Ballon d’Or sun bayyana cewa za’a bayar da kyautar ta shekarar 2022 a watan oktoba, a madadin watan nuwamba zuwa disemba da ake bayarwa.
Inda kuma suka da cewa tsakanin watan yuli zuwa augusta za’a riga zabar yan wasan da suka cancanta a madadin watani disemba zuwa watan janairu.