fbpx
Wednesday, October 21
Shadow

Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar ya sanar da ganin watan Rabi’ul Awwal

Mai Al’farma sarkin musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar ya bada sanarwar ganin jinjirin watan Rabi’ul Awwal a ranar Asabar 17 ga watan Oktoban shekara 2020.

An ga jinjirin watan ne a wurare daban-daban a Najeriya a yammacin ranar Asabar, wasu daga cikin wuraren su ne: Yola, Lafia, Abeokuta, Argungu da Gwandu.

 

Rani’ul Awwal.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *