Mai martaba sarkin jihar Kano, Alh Amini Ado Bayero ya shilla izuwa kasar Morcco domin kai ziyara fadar sarkin kasar.
A yau ranar litin fadar sarkin Kanon ta bayana wannan labarin cewa mai martaba yayi tafiya izuwa kasr Morocco bayan sarki Muhammadu ya gayyace sa.
Kuma zai gudanar da wasu muhimman abubuwa a kasar wanda suka hada da zama na musamman tare da ‘yan kasuwa da kuma ganawa da malaman addini.