fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Mai martaba sarkin Musulmi yayi kira ga ‘yan ‘uwa Musulmai su roki Allah ya magance mana matsalar tsaro a ranar Arfa

Mai martaba sarkin Musulmi Sultan din Saokoto yayi kira ga musulman Najeriya dama wa’ayanda suka tafi aikin Hajji cewa su yiwa kasar Addu’a.

Yace babu abinda zai kawo karshen matsalar tsaro da hauhawar farashin dama sauran matsalolin kasar face komawa ga Allah.

Sannan ya tunatar da ‘yan uwa Musulmai cewa su azumci ranar juma’a ta Arfa domin itace rana mafi albarka a kowace shekara kamar yadda fiyayyen halitta Annabi Muhammadu (SAW) ya bayyana.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hukumar 'yan sanda ta damke wani matashi dayake yaudarar 'yan mata yana masu sata a jihar Legas

Leave a Reply

Your email address will not be published.