fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Mai Masaukin Baƙin Tahir Guest Palace, Kano Ya Rasu

INNALILLAHI WA’INA ILAIHI RAJI’UN

Mai Masaukin Baƙin Tahir Guest Palace, Kano Ya Rasu

Allah Ya Yi Wa Mai Masaukin Baƙin Tahir Guest Palace Kano Kuma Shugaban Kwarori Watau (Lebanese) Mazauna Kano, Alhaji Tahir Fadhlallah Rasuwa A Daren Jiya Alhamis.

Za’a Yi Jana’izarsa A Gidansa Dake Kano Yau Juma’a

Allah Ya Jikansa Da Rahama!

Daga Jamilu Dabawa

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.