fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Majalisa ta amincewa shugaba Buhari karin kudin tallafin mai zuwa Tiriliyan 4

Majalisar dattijai ta amincewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari da karin kudin tallafin man fetur zuwa Tiriliyan 4.

 

Duka majalisun wakilai dana dattijai sun amincewa shugaban kasar da wannan kudiri.

 

Shugaba Buhari ya aikewa majalisun biyu bukatar karin tallafin man zuwa Tiriliyan 4.

 

Shugaba Buhari yace karin kudin tallafin man fetur din ya zama dole kasancewar an samu canji a tafiyar tattalin arzikin Najeriya dana Duniya baki daya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Ka gaggauta ajiye mukamin shugaban kungiyar kamfe ta Tinubu da APC ta baka, shugaban kirista ya fadawa gwamna La Long

Leave a Reply

Your email address will not be published.