fbpx
Monday, March 1
Shadow

Majalisa ta nemi Shugaban ‘yansandan Najeriya ya gaggauta yin Bincke kan Rikicin Hausawa da Yarbawa a Sasa

Majalisar Wakilai ta nemi Shugaba ‘yansandan Najeriya, IGP Muhammad Adamu da ya gunadanar da Bincike cikin hanzari kan rikicin Sasa, Akiyele jihar Oyo.

 

Majalisar ta bayar da wannan Umarnine a jiya, Litinin

 

Kakakin majalisar, Femi Gbajabiamila ne ya bayyana haka a zaman majalisar inda yace majalisar na aikewa iyalai da gwamnatin jihar Oyo ta’aziyyar wanda suka rasu.

 

Sannan yayi Alkawarin amfaninda damar majalisar wajan ganin cewa irin hakan bata sake aukuwa ba na gaba.

 

“Last week, I spoke about the rising spate of insecurity and conflict across the country. Shortly after, and throughout the weekend, the warnings about the dangers we face manifested in Ibadan, the Oyo State of Nigeria where an explosion of violence led to citizens’ death and the loss of hard-earned property.

 

“On behalf of the House, I commiserate with the families of those who lost their lives in this most unfortunate incident. And I commiserate too with the government and good people of Oyo State. I assure all Nigerians that the House of Representatives will work, within the powers available to us, to prevent reoccurrence of similar incidents, not just in Oyo State, but across our country – North, West, East and South.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *