fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Majalisa zata baiwa Jihohi damar kayyade mafi karancin albashi

Nan bada jimawa ba gwamnatin tarayya na iya rasa ikon da take dashi na kayyade mafi karancin Albashi na duka ma’aikatan kasarnan.

 

A gyaran da majalisar wakilai zatawa Kundin tsari  Mulkin Najeriya,  zata cire dokar data baiwa gwamnatin tarayya damar kayyade mafi karancin Albashi.

 

Dan majalisar Garba Datti Muhammad ne ya gabatar da kudirin dokar inda yace ba adalci bane gwamnatin tarayya ta rika kayyade mafi karancin Albashi ga duka jihohin Najeriya kasancewar ba yanayin samun kudin shigar jihohin daya ba.

 

Karanta wannan  APC ta gaza domin shugaba Buhari bai damu da ilimin Najeriya ba, cewar daliban Najeriya

Yace yana fatan Gwamnatoci a matakai daban-daban zasu amince da wannan kudiri sannan itama kungiyar kwadagon zata amince dashi

Let every state pay according to what it has. But labour always looks at it from the point of ‘you want to weaken the organised Labour so that the government will always have a say’. Every labour union in the states should negotiate with the respective state governments . ”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.