fbpx
Tuesday, March 2
Shadow

Majalisa zata kafa hukumar kula da Mafarauta a Najeriya

Majalisar Dattijai ta fara shirin da zai tabbatar da an saka harkar farauta a hukumance cikin harkar gwamnati.

 

Sanata Biodun Olujimi daga jihar Ekiti ne ya kai wannan kudiri zauren majalisar.

 

Tuni dai kudirin dokar ya tsalake karatu na 2 kuma indan ya zama doka zai kawo karshen kallon da akewa mafarautan a matsayin wanda gwamnati bata san da zamansu ba.

Da yacewa manema labarai karin haske akan kudirin dokar, Sanata Olujimi yace idan aka kammala aiki a kansa zai baiwa mafarautan damar taimakawa wajan harkar tsaro.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *