Majalisar Dattawa Ta Ce Wajibi Ne Shugaban CBN Ya Kara Wa’adin Daina Karɓar Tsoffin Kuɗade Zuwa Yuli
Dukkan membobin Majalisar Dattawa sun yi ittifakin haka da ranan nan. Inda suka umurci Gwamnan na CBN da ya dage ranar cikin gaggawa.