fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Majalisar dattijai ta tabbatar da nadin tsofaffin shugabannin hafsosin a matsayin jakadu

A ranar Talata 23 ga Fabrairu ne majalisar dattijai ta tabbatar da nadin tsofaffin shugabannin hafsosin a matsayin jakadu, duk da sukar da aka yi.

Duk da cewa shugaban marasa rinjaye na majalisar Enyinaya Abaribe ya yi tir da hakan ta hanyar tambaya kan nade-naden da kuma tabbatar da tsofaffin shugabannin hafsoshin lokacin da majalisar ta yi kiraye-kiraye a lokuta daban-daban har sau uku sannan kuma ya yi mamakin abin da ya sa aka kori kararrakin da aka shigar da tsofaffin shugabannin tsaron ba tare da bayani ba.

Ahmad Lawan ya bayyana cewa ba za a iya hana tabbatar da su ba saboda suna kan wani aiki na daban.

Lawan wanda ya kara dakatar da ci gaba da muhawara a kan karar, ya kara da cewa tsoffin shugabannin hafsoshin sun yi wa kasa hidima daidai iya iyawarsu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *