Ofishin majalisar Dinkin Duniya dake kula da jinkai ya canja magana akan yawan mutanen da yace boko Haram sun kashe a Zabarmari dake karamar hukumar Jere, jihar Borno.
Maimakon 110 da Ofishin yace sun mutu a baya, yanzu yace wanda suka mutu din wasu gwammai ne.
Wakilin Ofishin, Edward Kallon ne ya bayyana haka a wata sanarwa ds Sunnews ta samo a yau, Litinin.