fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Majalisar Tarayya zata saka ido akan sayar da mayukan sanya hasken Fata, Bleaching

Majalisar tarayya ta bayyana aniyarta ta saka ido kan yanda ake sayar da mayukan sanya hasken fata da kuma sauran kayan kwalliya.

 

Majalisar ta bukaci kwamitin ta dake kula da harkar lafiya da ya bincika yanda ake amincewa masu samar da irin wadannan mayuka da kuma ingancinsa.

 

Sannan Majalisar ta Bukaci Hukumar NAFDAC data samar da cikakkun bayanan kamfanonin dake samar da irin wadannan kayayyaki da kuma ingancin da kula da yanda ake shigo dasu cikin kasarnan.

 

Ta kuma bukaci NAFDAC data bibiyi irin yanda wadannan kayayyakin kwalliya ke taba lafiyar jama’a.

The Senate on Tuesday mandated it Committee on Health to investigate the procedures for certification on quality and safety of Cosmetics and propose a way forward for accountability.

The upper chamber also directed the National Agency for Food and Drug Administration and Control (NAFDAC) to rise up to its duty of regulating importation, formulation and sale of cosmetics within Nigeria.

It further directed NAFDAC to maintain a products database, showing name and address of manufacturers and ingredients list.

The upper chamber mandated NAFDAC to embark on sensitization and awareness campaign on the ills of harmful substances in the country.

It also directed NAFDAC and the Federal Competition and Consumer Protection Council (FCCPC) to collaborate towards ensuring the tracking of Consumer injury.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *