fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Majalisar Wakilai ta Karrama Hazikin Dansanda DCP Abba Kyari

Majalisar Wakilai ta karrama Hazikin Dansanda DCP Abba Abba Kyari saboda kwazon da yake nunawa wajan dakile ayyukan ashsha a kasarnan.

 

Majalisar ta gayyaci Abba Kyari ta kuma karramashi bisa wannan hazaka saboda shawarar da dan majalisa Ahmad Usman Jaha wanda ya bujaci cewa a Karramashi.

Abba Kyari ya taimaka wajan kama gaggan Barayi da ‘yan ta’adda a kasarnan.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Sanata Ndume yace rayuwa a Maiduguri tafi kwanciyar hankali akan Abuja saboda matsalar tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published.