fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Majalissar dattawa ta dage zaman da zatayi yau bayan mahaifin sanata Ali Ndume ya rasu

Alhaji Buba Ndume, mahaifin sanatan dake wakiltar kudancin jihar Borno wato Muhammad Ali Ndumi ya rasu yau ranar talata.

Sanatan ne bayyana rasuwar mahaifin nasa a babban birnin tarayya Abuja wanda hakan yasa majalissar dattawa da dage zaman da zata yi yau.

Kuma za ayi masa jana’iza ne a jihar Borno karfe hudu a yau a gidan sanatan dake kusa da gidan talabinin na NTA.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Rundumar sojin sama sun hallaka shugaban 'yan ta'addan Boko Haram da tawagarsa a jihar Maiduguri

Leave a Reply

Your email address will not be published.