fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Majalissar dinkin duniya tace harkar Crypto zata iya rusa Najeriya da sauran kasashen da suka cigaba

Majalissar dinkin duniya ta bayyana cewa harkar Crypto zata iya rusa Najeriya dama sauran kasashen da suka cigaba a fadin duniya bakidaya.

A ranar laraba ne hukumar majalissar dinkin duniyar ta UNCTAD dake lura da cigaban kasashe ta bayyana hakan.

Inda tace wannan harkar ta crypto wadda akan samu kudi ta cikinta a yanar gizo ba karamin hatsari bane domin zata iya talauta kasa, ya kamata a magance matsalar.

Majalissar dinkin duniyar ta kara da cewa duk da dai akwai wasu mutane da suka amfana da wannan harkar ya kamata a dainata.

Karanta wannan  Sanatoci sunyi watsi da kudurin kafa dokar karba karba da zata baiwa kowace kabila damar shugabanci a Najeriya

Kuma wannan harka tayi karfi ne a lokacin da annobar cutar sarkewar numfashi ta Covid-19 ta mamaye duniya a shekarar 2021.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published.