fbpx
Monday, August 15
Shadow

Majalissar wakilai ta kaddamar da dokar yankewa duk wanda ya saci akwatin zabe shekaru 20 a gidan yari

Majalissar wakilai ta yiwa dokar yankewa duk wanda ya sace akwatin zabe hukuncin shekara 20 a gidan yari karatu na biyu.

A ranar alhamis ne tayiwa wasu dokokin karatun wanda majalissar ta aika mata da dai sauran su.

A shearar data gabata ne majalissar dattawan ta mika wannan dokar ga majalissar wakilai don su kaddamar da ita kuma sun kaddamar.

Inda shugaban majalissar ta fannin harkar zabe, Aisha Dukku ta bayyana cewa hukumar zabe bata hukunta masu magudi, saboda haka ita zata fara hukunta su.

Leave a Reply

Your email address will not be published.