fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Makaman da Boko Haram suka je dashi wajan fasa gidan yarin kuje, ba kananan makamai bane, sun fi na sojoji kyau>>Gwamnatin Tarayya

Ministan ‘yansandan Najariya, Muhammad Dingyadi ne ya bayyana haka.

 

Boko Haram kusan 300 ne suka kai harin inda suka yi amfani da bamabamai suka fasa gidan yarin suka fitar da membobinsu.

 

Hakanan kuma sun tafi ba tare da an samu wata takura daga waja  jami’an tsaro ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Ka fadawa mabiyanka su daina min kazafi, Tinubu ya fadawa Peter Obi

Leave a Reply

Your email address will not be published.