fbpx
Thursday, February 9
Shadow

Makarantar Firaimare kamar Jami’a: Daya daga cikin makarantun firaimare da gwamnatin jihar Borno ke ginawa kenan

Jihar Borno ta sha fama da hare-haren mayakan kungiyar Boko haram wanda ya hada da kone gidaje da makarantu da mayakan sukeyi a duk garin da suka kai hari, duk yanzu ma ana samun hare-haren nan da can, amma ba kamar a bayaba, Gwamnatin jihar ta karkashim gwamna Kashim Shattima ta fara ayyukan sake gina wasu makarantun da kuma sabbi guda 21.

Wannan makarantar firaimare ce, daya daga cikin wadanda Gwamnatin jihar ta Bornon ke ginawa, me hawa biyu, irin wannan gini haka, abin ya kayatar, dan kuwa ko wata jami’ar sai haka, kamar yanda wani bawan Allah ya saka hotunan a dandalinshi na sada zumunta da muhawara yayi ikirarai. 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  SARKIN YAWA YA FI SARKIN KARFI: Bayan Taron Dangin Da Gwamnonin Jihohi 36 Suka Yi Wa Gwamnatin Tarayya, A Karshe Dai An Janye Batun Wa'adin Daina Karbar Tsoffin Kudade

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *