fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Makiyaya sun kashe mutane biyu sun bukaci kudin fansa naira miliyan 12 bayan sunyi garkuwa da mutane 22 a Abuja

Makiyaya sun kai hari gonaki a Rafin Daji, gundumar Gurbe a Abaji dake babban birnin tarayya Abuja.

Inda suka kashe mutane biyu sukayi garkuwa da 22 kuma suka bukaci kudin fansa naira miliyan 12 kafin su sako su.

Manema labarai na Punch sun ruwaito cewa cikin mutanen da sukayi garkuwar dasu hadda yara da kuma mata.

Inda wani mazaunin yankin ya bayyana cewa a ranar laraba ne aka kai masu wannan harin inda suka ga gawarwakin mutanen biyun a gonakinsu.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Rundumar sojin sama sun hallaka shugaban 'yan ta'addan Boko Haram da tawagarsa a jihar Maiduguri

Leave a Reply

Your email address will not be published.