A cigaba da Ziyarar ta’azziya bisa rasuwar Mahaifin tsohon gwamnan jihar kano Dakta Rabi’u musa kwankwaso wanda Allah ya karbi rayuwar Mahaifinsa a ranar Juma’a.
Shima Tsohon Gwamnan jihar Kano Kuma sanatan Kano ta tsakiya Malam Ibrahim shekarau ya kai ziyarar ta’azziyar ga tsohon gwamnan jihar kuma tsohon sanatan kano ta tsakiya inda yayi addu’ar Rahama ga Mahifin tsohon gwmanan.
