fbpx
Saturday, December 3
Shadow

Malama Asiya Lawal Ta Zama Shugabar Mata Masu Da’awah Ta Nisa’u Sunnah Ta Jihar Katsina

Ƙungiyar Jama’atul Izalatul Bid’a Wa’ikamatu Sunnah Ƙarƙashin Jagorancin Sheikh Yakubu Musa Hassan Katsina (Sautus Sunnah) Ta Jihar Katsina Ta Naɗa Malama Asiya Lawal A Matsayin Shugabar Mata Masu Da’awah Ta Nisa’u Sunnah Ta Jihar Katsina Yau Lahadi

Allah Ya Taya Riƙo!

Daga Jamilu Dabawa, Katsina

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Gwamnonin jihohi ne suka jefa Najeriya cikin talauci, in ji gwamnatin Tarayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *