Malama Zainab Shahid Mahmud Adam Ta Rufe Karatun Tafsirin Al-Qur’ani
Yadda Diyar Shahid Sheikh Ja’afar Mahmud Adam, Malama Zainab Ja’afar Mahmud Adam Kuma Shugabar Nisa’u Sunnah Ta Jihar KanoTa Rufe Karatun Tafsirin Al’qur’ani Mai Girma Da Take Gabatar Wa A Masallacin Othman Bin Affan Dake Gadon Kaya A Cikin Birnin Kano Yau Alhamis 27 Ga Watan Ramadan, 1443.






Allah Ya Albarkaci Abinda Aka Karanta!