fbpx
Thursday, August 11
Shadow

Malamai 2,500 a Kano sun taru sunyi Addu’ar Allah ya baiwa Tinubu shugaban kasa a 2023

Malaman Addinin Musulunci 2,500 ne Abdulmumin Jibrin ya tara suka yi addu’ar Allah ya baiwa Tinubu Shugaban kasa a 2023.

 

An yi addu’ar ne a mahaifar Abdulmumin Jibrin dake Kofa karamar hukumar Bebeji.

 

Babban limamin Kafin Maiyaki ne ya jagoranci yin wannan addu’a.

 

Yace kuka addu’ar ta kunshi nemawa Najeriya zaman lafiya, sannan kuma ya baiwa ‘yan mata da suka sami horo tallafin kama sana’a.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Mai kudin Duniya, Elon Musk ya sayar da hannun jarinsa na dala biliyan 6.9 na kamfanin Telsa, shin ko meye dalili?

Leave a Reply

Your email address will not be published.