fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Malaman makaranta a wata jihar Najeriya sun yiwa dalibai 50 fyade

 

Kungiyar lauyoyi mata ta Duniya, FIDA ta bayyana raahin jin dadi kan yanda ake yawaitar samun malamai nawa dalibai mata fyade a jihar Rivers.

 

Shugaban kungiyar a jihar, Adata Bio-Briggs ya bayyana cewa, tsakanin watannin Janairu zuwa Afrilu na shekarar 2022, an samu rahotannin yiwa dalibai mata sama da 50 fyade.

 

Saidai ta jinjinawa ‘yansanda kan yanda suke kama tare da hukunta wadanda aka samu da laifin.

 

Saidai ta koka kan yanda ba’a samun hadin kai yanda ya kamata daga wajan daliban da akawa fyaden da iyayensu wajan daukar hukunci.

Leave a Reply

Your email address will not be published.