fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Manajan Barcelona yayi kira ga alkalan wasa cewa su ringa tsare zakarun yan wasa kamar Neymar, Messi da Ronaldo saboda sune ke faranta ran jama’a

Ronald Koeman bai ji dadin cewa Neymar zai rasa wasa tsakanin Barcelona da Paris Saint German ba saboda rauni.

Neymar ya samu raunin ne a wasan da suka lashe kofin kasar Faransa bayan sun lallasa Caen daci 1-0, wanda hakan yasa yanzu ba zai buga wasa tsakanin PSG da Barcelona ba a gasar zakarun nahiyar turai.

Sakamakon hakan ne yasa manajan Barcelona yayi kira ga alkalan wasa dasu ringa tsare zakarun yan wasan kamar Neymar, Lionel Messi da kuma Cristiano Ronaldo domin gujewa samun raunika.

Ronald Koeman calls on referees to ‘protect’ superstars like Neymar, Lionel Messi and Cristiano Ronaldo because they ‘allow us to enjoy ourselves’.

Ronald Koeman is disappointed to hear that Neymar will miss Barcelona’s Champions League clash with PSG due to injury.

Neymar has been ruled out of PSG’s Round of 16 tie against Barcelona on Tuesday after he picked up an injury in the Ligue 1 side’s 1-0 French Cup win over Caen.

As a result, the Dutch manager has called for match officials to protect superstars like Neymar, Lionel Messi and Cristiano Ronaldo and prevent such injuries taking place.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *