fbpx
Wednesday, August 17
Shadow

Manajan Manchester United, Ole ya bayyana cewa sun fara tattaunawa da Pogba akan sabunta kwantiraki

Paul Pogba ya koma kungiyar Manchester United a shekara ta 2016 kuma tun wannan lokacin ake ta rade raden cewa dan wasan zai bar kungiyar ta gasar Premier League.

Wakilin Pogba Mino Riola ya tayar da hargitsi a watan disemba inda ya bayyana cewa dan wasan na bukatar canjin sheka saboda baya jin dadin kasancewar shi a Manchester United.

Kwantirakin dan wasan Faransan mai shekaru 27 zai kare ne a shekara ta 2022 bayan da United ta kara mai shekara guda a kwanakin baya, kuma makon daya gabata dan wasan ya bayyana cewa zai tattauna da United domin ya san halin da suke ciki a yanzu.

Inda shima manajan Manchester Ole Gunnar ya bayyana cewa sun fara tataunawa da Pogba akan sabunta kwantiraki kuma dan wasan yana jin dadin kasancewar shi a United yayin da kuma yake yin kokari sosai a yanzu.

Manchester United have open a dialogue with Pogba over his future, says Ole.

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: Elon Musk zai saya kungiyar Manchester United

The 27-year-old has been the subject of regular speculation ever since returning to Old Trafford from Juventus in 2016 for a then world-record fee, thanks in no small part to comments by his outspoken agent.

Mino Raiola caused a stir in December when claiming his client was unhappy and “needs to change team”, leading Pogba to post on Instagram suggesting that he had no intention of leaving any time soon.

The France international’s contract expires in 2022 after United triggered the one-year extension clause in his deal and last week said he would “speak with the club and see what’s going on”.

And his manager Ole Gunnar said he has open a dialogue with Paul and the player is very happy at Manchester United, with the player now in form.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.