fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Manchester City na harin sayen Pogba

Babbar kungiyar hamayyar Manchester Manchester United, Manchester City na shirin sayen Paul Pogba kyauta a karshen wannan kakar wasan.

Manchester City na son saye Pogba ne daga United don ya maye mata gurbin Fernandinho wanda yace zai bar City a karshen wannan kakar.

Kuma Paris Saint German da Juventus duk suna harin sayen Pogba da zarar kwantirakin shi ya kare a wannan kakar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.