fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Manchester City na harin siyan Harry Kane a farashin yuro miliyan 150

Tun a makon daya gabata Manchester City ta taya tauraron dan wasan Tottenham Harr Kane amma, har yanzu babu sabon labarin akan lamarin, a cewar gwanin kasuwar yan wasa Rabrizio Romano.

Tayin data yiwa Kane ya kai yuro miliyan 150 amma Tottenham na nan akan bakarta na cewa ba zata siyar da Harry Kane ba.

Kuma dan wasan ya cigaba da yi mata ladabi yayin daya cigaba da atisayi da tawagarta tun ranar juma’ar data gabata.

Manchester City ready to buy Harry Kane for €150

Karanta wannan  Manchester United ta ragewa Ronaldo albashi bayan yace zai sauya sheka a wannan kakar

Manchester City bid for Harry Kane is in place since last week, no news yet.

€150m proposal ready from Man City but Tottenham are still on the same position.

Kane has been training regularly with Spurs since last Friday – and he’ll be respectful in the next days.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.