fbpx
Monday, March 1
Shadow

Manchester City ta ci gaba da jagoranci da maki 10 a teburin Premier League, bayan data yi nasarar a wasanni 17 a jere

Manchester City tayi nasarar lallasa Everton daci 3-1 a gasar Premier League ta hannun Riyad Manhrez, Bernardo Silva da kuma Phil Foden yayin da data cigaba da jagoranci da maki 10 kuma taci wasa karo na 17 a jere.

Everton tayi kokarin dakatar da Manchester City amma duk da haka bai hana ta kasancewa ta bakwai a teburin gasar ba, bayan data sha kashi da 3-1.

Manchester City ta fara jagoranci ne ta hannun Phil Foden yayin da Richarlislon ya ramawa Everton kwallon, amma daga bisani Mahrez da Bernardo sun kara ciwa Pep Guardiola kwallaye biyu inda aka tashi suna cin 3-1.

Manchester City record 17 straight win and go ten points clear at top of the table.

Brilliant goals from Riyad Mahrez and Bernardo Silva and one from Phil Foden gave City their 17th – ! – straight win, sending them 10 points clear at the top of the leaguer.

Everton made them work for it but were well-beaten in the end and stay seventh.

City take the lead through Phil Foden as Richarlison level for Everton, but later two goals from Riyad Mahrez and Bernardo Silva secure another three points for Pep Guardiola side.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *