fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Manchester City ta taya Kane a farashin fam miliyan 100

Manchester City na shirin baiwa Tottenham wasu ya wasanta tare da tayin data yiwa Kane na fam miliyan 100, amma ana sa ran Tottenham zata yi burus da tayin nata.

Sky Sports sun bayyana a watan baya cewa Kane ya fadawa Tottenham zai bar kungiyar a wannan kakar, inda Manchester City, Manchester United da Chelsea duk suke harin siyan shi.

Amma kaftin din Ingilan mai shekaru 27 ba zai yi magana akan sauya sheka ba har sai an kammala gasar Euro. Kuma farashin tauraron dan wasan a kasuwa ya kai fam miliyan 120.

 

Harry Kane: Man City make £100m transfer bid for Tottenham striker

City are open to including players in addition to the cash offer, but Tottenham are expected to reject the bid.

Karanta wannan  Manchester United ta ragewa Ronaldo albashi bayan yace zai sauya sheka a wannan kakar

Sky Sports News exclusively reported last month that Kan had told Spurs he wanted to leave this summer with Man City, Manchester United and Chelsea interested.

The England captain is said to be fully focused on the Euros, with a decision on his club future not expected before the conclusion of the tournament.

Kane is valued at upwards of £120m.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.