fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Manchester City ta zamo kungiya ta farko a kasar Ingila data yi nasarar cin kungiya daya wasanni 15 a jere, bayan ta doke Watford daci 5-1

Kungiyar Manchester City ta cigaba da jagoranci da maki guda a saman teburin gasar Firimiya, bayan ta doke Watford daci 5-1.

Karo na 15 kenan a jere City na lallasa Watford wanda hakan yasa ta zamo kungiya ta farko data yi hakan a kasar Ingila, kuma Jesus Gabriel Jesus ne yaci mata kwallaye hudu a wasan.

Yayin da Rodri yaci guda. Itama kungiyar Newcastle ta lallasa Norwich daci 3-0 ta hannun Joemilton wanda yaci biyu sai Guimaraes yaci guda yayin da su kuma Leicester City da Aston Villa suka tashi da wasa su da kunnen doki 0-0.

Leave a Reply

Your email address will not be published.