fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Manchester ta cigaba da jagoranci a saman teburin gasar Firimiyan bayan sun tash wasa daci 2-2 da Liverpool

Kungiyar Manchester City tayi nasarar cigaba da jagoranci da maki guda a saman teburin gasar Firimiya bayan sun tashi wasa daci 2-2 da babbar kungiyar hamayyarsu wato Liverpool.

Manchester City sau biyu tana jagorancin wasan ta hannun Kevin De Bruyne da Gabriel Jesus amma Liverpool duk ta rana ta hannun Diogo Jota da kuma Sadio Mane.

Sakamakon wasan ya faranta ran tawagar Guardiola yayin da ita kuma tawagar Klopp bataji dadin hakan ba domin har yanzu akwai tazarar maki guda a tsakanin su.

Karanta wannan  Labari da Dumi Duminsa: Chelsea ta shirya daukar tauraron dan wasan Manchester United, Cristiano Ronaldo

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.