fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Manchester United 3-3 Everton: Calvert Lewin yaci kwallo ana daf da tashi wasa

Everton tayi nasarar rama kwallaye biyu da Manchester United ta zira mata kafin aje hutun rabin lokaci cikin mintina uku kacal, ta hannun Abdoulaye da kuma James amma sai dai McTominay ya kara zirawa United kwallo guda da kai.

Yayin da kuma ana daf da tashi wasa Calvert Lewin ga ramawa Ancelotti kwallon wanda hakan yasa Manchester ta cigaba da kasancewa ta biyu bayan data rasa damar daidaita makin ta da City a saman teburin Premier League, wadda keda wasanni biyu a kasa kuma anjima zata kara da Liverpool.

Manchester United ta fara jagorancin wasan ne da kwallaye biyu ta hannun Cavani da Fernandez, amma daga bisani Everton ta rama wanda hakan yasa yanzu ta buga wasannin daba na gida har guda bakwai ba tare da shan kashi ba kuma ta koma ta shida a teburin Premier League.

Calvert Lewin scores final kick of the game as Everton come from behind to share point with Manchester United 3-3.

Carlo Ancelotti’s side had already clawed their way back from a 2-0 half-time deficit with two goals in three minutes at the start of the second half from Abdoulaye Doucoure and James Rodriguez, but Scott McTominay’s flicked header looked to have won it for Manchester United.

Karanta wannan  Manchester United tasha kashi daci 2-1 a hannun Brighton

However, with the final kick of the game, Calvert-Lewin slotted past David de Gea after Lucas Digne’s free-kick caused chaos in the United area.

United – who seemed in cruise control after Edinson Cavani and Bruno Fernandes had put them two up at the break – missed a chance to go joint-top of the Premier League table as a result and now sit two points behind Manchester City, who have two games in hand on their neighbours and play Liverpool on Sunday afternoon.

Everton, meanwhile, are seven unbeaten away from home and move up to sixth in the table.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.