Manema labarai na SKY SPORT sun bayyana cewa Lisarno Martinez da Manchester United ta saya ya zamo dan wasa mafi gajarta a gasar.
Manchester United ta sayo dan wasan baya na Argentinar ne daga kungiyar Ajax a farashin yuro miliyan 53.
Kuma masu yin sharhin wasanni da masoyan kungiyar bakidaya sunata sukar kungiyar kan sayen dan wasan.
Inda sukace kajartarshi ba zata bar shi ya fafata yadda ya kamata ba a gasar ta firimiya.