fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Manchester United ta bayyana dan wasan da zai maye mata gurbin Pogba idan ya bukaci sauya sheka

Manchester United na fatan Paul Pogba zai cigaba da taka leda a kungiyar bayan dan wasan na taka muhimmayar rawa a tawagar tun kama daga farkon watan disemban daya gabata.
Yayin kuma kungiyar ta shirya harin siyan dan wasan tsakiya na Rennes Eduardo Camavinga idan har Pogba ya zabi canja sheka a wannan kakar.
Paul Pogba na shirin yin bayanai gami a cigaba da wasan shi a United ko kuma sauya sheka a karshen wannan kakar, amma dai yanzu ya kosa ya murmure daga rauni domin ya taimakawa kungiyar United ta samu babba matsayi a gasar Premier League wannan kakar.

Manchester United have already identified Paul Pogba replacement if star seeks transfer

Manchester United are optimistic that Paul Pogba wants to stay at Old Trafford after stepping up and playing a big role for Ole Gunnar Solskjaer since the beginning of December.

Manchester United are set to target Rennes midfielder Eduardo Camavinga should Paul Pogba opt to leave the club this summer, reports in Spain claim.
The World Cup winner is set to make a huge decision regarding his future at the end of the season but for now he remains focused on returning to full fitness and helping Manchester United end the campaign on a high.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Manchester United tasha kashi daci 2-1 a hannun Brighton

Leave a Reply

Your email address will not be published.