fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Manchester United ta ragewa Ronaldo albashi bayan yace zai sauya sheka a wannan kakar

Rahotanni sun bayyana cewa ragewa ‘yan wasa albashi da Manchester United na daya daga cikin dalilan sukasa Criatiano  yake so ya sauya sheka.

Manchester United ta rage kashi 25  daga cikin albashin ‘yan wasanta saboda bata cancanci buga gasar zakarun nahiyar turai ba.

Kuma an samu labari cewa ya bata ran Ronaldo, domin daga kaka mai zuwa zai riga daukar yuro 360,000 a kowane mako a madadin yuro 480,000 da take bashi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.