fbpx
Monday, August 15
Shadow

Manchester United tace ba zata sayar da Ronaldo ba, yayin da wakilinsa ke cigaba da nema masa sabuwar kungiya

Kungiyar Manchester United tace ba zata sayar da Cristiano Ronaldo ba domin tana so ya buga wasa a kaka mai zuwa.

Ind rahotanni suka bayyana cewa wakilinsa ya gana da Chelsea, amma Bayern Munich ta karyata cew tana nemansa.

Amma wakilinsa George Mendez ya na ganawa da wasu kungiyoyin don ya nema mas sabuwar kungiyar da zai koma a wannan kasuwar ‘yan wasan.

Cristiano Ronaldo na son cigaba da wasa Manchester United kuma yana son sabon kocinta Ten Hag, amma yana so ta sayi sabbin ‘yan wasa ne.

Leave a Reply

Your email address will not be published.